Posts

YANZU-YANZU: Kalli an Kama Matashin Da Yake Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya.

Image
 Me zakuce Kan wannan Ankama Matashin ma shiga irinta mata kana ya dunga taudarar Yan uwansa Maza.duba yadda yasauya kamarsa 

😭😢👎Kalli yadda wani boka yakama barawo🦹‍♂️🦹 ya daure Masa hannu da kudan Zuma 🐝🐝

Image
 Ya ga ta kansa: Wani boka ne ya kama barawo ya daure masa hannuwa da kudan zuma (a matsayin handcuffs) sannan ya tasa ƙeyarsa zuwa ofishin yan sanda Wakiliya ta ruwaito ana zargin barawon ne da laifin satar babur a yankin Koboko dake ƙasar Uganda Abun nan mamaki ya baku ko haushi?

Innalillahi wainna ilaihirr ajiun 🤢 bayan sunkasheta 😭😭😭sun tilastawa mahaifinta biyan kudin fansa.....

Image
 

Tofaaa!🤢😧 Wai shin a kano wayafi wani farin jini cikinsu??? Kudi ko abbbbb.....

Image
 

Kalli yadda dandazon mutane kwtaya Abba gida-gida murnar lashe zaben kano

Image
 Dubban al'ummane ke taya Abba gida-gida murnar lashe zaben kano akaro na karshe 👇👇

❤️❣️karka wuce baka rubuta S. A. W ba♥️❤️

Image
  Paxabay

Sabuwar Wakar RARARA Mai taken ãisha

Image