😭😢👎Kalli yadda wani boka yakama barawo🦹‍♂️🦹 ya daure Masa hannu da kudan Zuma 🐝🐝


 Ya ga ta kansa: Wani boka ne ya kama barawo ya daure masa hannuwa da kudan zuma (a matsayin handcuffs) sannan ya tasa ƙeyarsa zuwa ofishin yan sanda


Wakiliya ta ruwaito ana zargin barawon ne da laifin satar babur a yankin Koboko dake ƙasar Uganda


Abun nan mamaki ya baku ko haushi?



Comments