Posts

Showing posts with the label Labaran Nigeria

YANZU-YANZU: Kalli an Kama Matashin Da Yake Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya.

Image
 Me zakuce Kan wannan Ankama Matashin ma shiga irinta mata kana ya dunga taudarar Yan uwansa Maza.duba yadda yasauya kamarsa 

πŸ˜­πŸ˜’πŸ‘ŽKalli yadda wani boka yakama barawo🦹‍♂️🦹 ya daure Masa hannu da kudan Zuma 🐝🐝

Image
 Ya ga ta kansa: Wani boka ne ya kama barawo ya daure masa hannuwa da kudan zuma (a matsayin handcuffs) sannan ya tasa Ζ™eyarsa zuwa ofishin yan sanda Wakiliya ta ruwaito ana zargin barawon ne da laifin satar babur a yankin Koboko dake Ζ™asar Uganda Abun nan mamaki ya baku ko haushi?

Innalillahi wainna ilaihirr ajiun 🀒 bayan sunkasheta 😭😭😭sun tilastawa mahaifinta biyan kudin fansa.....

Image
 

Tofaaa!🀒😧 Wai shin a kano wayafi wani farin jini cikinsu??? Kudi ko abbbbb.....

Image
 

Kalli yadda dandazon mutane kwtaya Abba gida-gida murnar lashe zaben kano

Image
 Dubban al'ummane ke taya Abba gida-gida murnar lashe zaben kano akaro na karshe πŸ‘‡πŸ‘‡

Yanzu yanzu ankama RARARA Kan kalaman da yayi akan bihari, za'a kaishi kotu

Image
 Yan sanda sunkama dauda kahutu RARARA bisa kalamansa akan tsohon shugaban kasa Danna alamar videon domin kallon cikakken rahoton☝️

Innalillahi πŸ₯΅πŸ˜­ asiri yatonu yanzu yanzu; luwadi da akeda nafi'u be yaja aka.......

Image
 Danna hoton domin kallon rahoton da YouTube. ☝️⬆️πŸ†™πŸ”

Da dumiduminsa ♨️πŸ”₯🍡🌢️ Kalli videon matar da ta kashe abokin mijinta a kano tayi bayani......

Image
 Danna domin kallin rahoton Wai meyasa ake yawan samun itin wannan na faruwane? Ku Yi sharing domin wasuma sudau izina daga gareta

Likitan bogi yayiwa Mai ciki allura ta mutu a kano. Ku Kalli yadda asirinsa ya tonu...!

Image
 Kai jama'a shin hakan tsabaragen rashin imagine?   Gaskiya  mutane muhi tsoron Allah