Posts

Showing posts with the label Labaran duniya

YANZU-YANZU: Kalli an Kama Matashin Da Yake Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya.

Image
 Me zakuce Kan wannan Ankama Matashin ma shiga irinta mata kana ya dunga taudarar Yan uwansa Maza.duba yadda yasauya kamarsa 

😭😢👎Kalli yadda wani boka yakama barawo🦹‍♂️🦹 ya daure Masa hannu da kudan Zuma 🐝🐝

Image
 Ya ga ta kansa: Wani boka ne ya kama barawo ya daure masa hannuwa da kudan zuma (a matsayin handcuffs) sannan ya tasa ƙeyarsa zuwa ofishin yan sanda Wakiliya ta ruwaito ana zargin barawon ne da laifin satar babur a yankin Koboko dake ƙasar Uganda Abun nan mamaki ya baku ko haushi?

Duniya Bata da tabbas! 😭😢 Kalli video marigayin miloniyan Dan tictok dada_ahoufe

Image
 Mai tasiri a kafafen sada zumunta na Ghana Ahoufe Abrantie sananne ne saboda bidiyoyinsa na TikTok masu nishadantarwa.  An haife shi a Ghana a ranar 27 ga Agusta, 2000, kuma ya kwashe shekarunsa na girma a Accra.  Hussein Abdu, a matsayin Ahoufe, ya shahara da salon salonsa na asali da dabarun rawa. dada_ahoufe Duba shahararrun hutunan marigayin  ⬇️👇📩 Image from tictok @dada_ahoufe Saidai Rai yayi halinsa domin yarasu